Jihar Benue
Wani fasto ya saye zukatan jama'a bayan da ya hada taron dafa abinci a sansanin 'yan gudun hijira a wani yankin jihar Benue. Jama'a sun cika da mamaki da yabo.
Gwamnan jihar Benue, Rabaran Hyacinth Alia ya bayyana haƙiƙanin masu aikata kashe-kashe a jihar. Ya bayyana cewa ƴan cikin gida ne ba baƙi ba ke aikata hakan.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah wadai da hare-haren da ake kai wa a jihohin Plateau da Benue. Ya umarci jami'an tsaro da su cafko masu shirya su.
Tsohon gwamnan jihar Benuwai da ya gabata, Samuel Ortom, ya musanta rahoto da ke yawo a soshiyal midiya cewa Tinubu ya zaɓe shi a cikin waɗanda zai ba Minista.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya biya ma'aikatan jihar albashinsu bayan shafe watanni 7 ba tare da an basu ko sisi ba. Gwamnan ya sha alwashin biyan.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia, ya kaddamar da kwamitin dawo da kadarorin gwamnati waɗanda yake zargin Ortom da mukarrabansa sun yi sama da faɗi da su.
Shugabannin kananan hukumomi 23 da gwamnatin jihar Benue ta dakatar sun nunawa Gwamna Hyacinth Alia yatsa. Sun sha alwashi cewa ba zasu sauka daga kujerunsu ba.
Jam'iyyar PDP reshen Benuwai ta caccaki gwamnatin PDP karkashin mulkin gwamna Hyacinth Alia dangane da matakin da ya ɗauka kan ciyamomin kananan hukumomi 23.
Majalisar dokokin jihar Benue, ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomi 23 na jihar daga kan muƙamansu, bisa zargin almundahanar maƙudan kuɗaɗen al'umma.
Jihar Benue
Samu kari