Jihar Benue
Rahotanni sun nuna cewa ƴan sanda na sashin yaƙi da tada tarzoma sun kwace iko da ɗaya daga cikin sakateriyar APC da ke Makurɗi, babban birnin jihar Benue.
Ɗan takarar gwamnan Kogi a zaben da aka gudanar a 2023, Sanata Dino Melaye ya caccaki tsohon gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom kan goyon bayan Shugaba Tinubu.
Wasu matasa bata gari sun farmaki motoci biyu dauke da kayan tallafin abinci a jihar Benue inda suka faffasa motocin tare da sace kudi kimanin N200,000
Wasu miyagun ƴan bindiga sun yi garkuwa da mai ɗakin tsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnati a mulkin Samuel Ortom a jihar Benuwai, sun tafka ɓarna.
Wasu miyagun 'yan daba sun je har gida inda suka tafka ta'asa a gidsn tsohon gwamnan jihar Benuwai, Aper Aku. 'Yan daban a yayin farmakin sun kona gidan kurmus.
Wasun 'yan bindiga sun kai farmaki a gidan dan majalisar wakilan tarayya a birnin Makurdi na jihar Benue. A yayin harin sun tafka barna mai tarin yawa.
Wani fitaccen ɗan majalisar tarayya na APC a jihar Benuwai, Cif Agbese ya sha da ƙyar yayin da wasu ƴan baranda suka farmaki wurin taron da ya halarta a mazaɓarsa.
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya yi karin haske kan dalilin da ya sa ya hakura da ayyukan coci ya tsunduma cikin siyasa domin a dama da shi.
Dakarun rundunar ƴan sandan jihr Benuwai sun yi nasarar halaka ƴan bindiga 2 yayin musayar wuta a karamar hukumar Katsina Ala, sun damƙe mutum ɗaya.
Jihar Benue
Samu kari