Jihar Benue
Rahotanni sun nuna cewa an girke tulin ƴan sanda a babbar hedkwatar jam'iyyar APC da ke Makurɗi a jihar Benuwai yayin da bangarori biyu za su yi taro.
Gwamnan jihar Benuwai, Hycinth Alia ya roki matasa musamman waɗanda ke da hannu a rashin tsaron da ake fama da shi su ajiye makamai su rungumi zaman lafiya.
Rahotanni sun bayyana cewa ƴan bindiga sun hallaka aƙalla mutane 30 a wani mummunan hari da suka kai yankin ƙaramar hukumar Ukum a jihar Benuwai.
Rikicin jam'iyya ya kara kamari a jihar Benue yayinda aka dakatar wasu daga cikin shugabannin kananan hukumomi da jiga jigan jam'iyya saboda nuna rashin ladabi
Babbar kotun jihar da ke zamanta a Gboko, jihar Benue ta hana jam’iyyar PDP gudanar da babban taron da ta shirya yi a ranar Asabar, 10 ga watan Agusta, 2024.
Jam'iyyar PDP ta dakatar da tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom kan wasu zarge-zarge da dama da suka hada da cin dunduniyarta da kawo rudani.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia ya sallami shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar BSIEC daga aiki bayan amincewa da shawarin majalisar dokoki.
Babbar kotun jiha da ke birnin Makurdi a jihar Benue ta yi fatali da bukatun tsohon gwamna, Samuel Ortom inda ya ke kalubalantar binciken gwamnatinsa.
Gwamnan Binuwai, Hyacinth Alia ya zargi wasu 'yan siyasa da ke zaune a babban birnin tarayya Abuja ne su ke daukar nauyin ta'addanci da ke jawo asarar rayuka.
Jihar Benue
Samu kari