Bello Turji
Jam'iyya mai mulki ta APC ta na cigaba da karbar yan jam'iyyar adawa, yayin da ɗan majalisar Jigawa daga jam'iyyar NNPP ya sauya zuwa sheka a ranar Alhamis.
Shugaban sojojin Najeriya, Oluyede ya kai ziyara a Zamfara don duba matsalar tsaro, karɓar bayanai daga kwamandoji, da karfafa gwiwar dakarun fagen fama.
Wani dan majalisar Sokoto, Hon. Aminu Boza ya ce an gano rikakken dan ta'adda, Bello Turji a gabashin jihar, inda ake zargin ya kakaba harajin ₦25m kan wasu kauyuka.
Wani jigo a sansanin Bello Turji ya bayyana cewa ya tuba, kuma ya na neman gwamnti ta amince ya zubar da makamnsa domin kawo karshen ayyukan ta'addanci da ya ke yi.
Sojojin Operation Fansan Yamma sun kai farmaki maboyar Bello Turji a Zamfara, inda suka kwato makamai tare da ceto mata da yara da aka yi garkuwa da su.
Rahotanni sun tabbatar cewa dan ta'adda, Bello Turji da Sani Black sun tsere saboda kai farmakin sojoji kan ‘yan bindiga a dazukan jihar Zamfara.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a kauyukan jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin garkuwa da wasu.
Rundunar tsaron Najeriya ta bayyana cewa jami'anta sun matsa kaimi domin tabbatar da an kawo karshen kasungurmin dan ta'addan nan da ya addabi jama'a, Bello Turji.
Wasu majiyoyi masu karfi sun musanta rahotanni da ke cewa wai rundunar sojojin Nigeriya ta yi nasarar cafke rikakke kuma shugaban yan ta'adda, Bello Turji.
Bello Turji
Samu kari