Bello Turji
Jagoran 'yan ta'adda, Bello Turji ya sanar da ajiye makamai bayan zaman sulhu da aka yi da shi a Zamfara. Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah ne ya sanar da haka.
Babban malamin Musulunci a Kaduna, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya sake bayyana damuwa kan ta'addanci yana mai jaddada yin sulhu da su Bello Turji.
Masanin tsaro, Sani Shinkafi ya zargi gwamnatin tarayya da dakile yunkurin kama Bello Turji ko kashe shi a Zamfara duk da cewa CJTF sun kusa gamawa da shi.
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi magana kan sulhu da ake shirin yi da yan bindiga bayan munanan hare-haren da ake kai wa inda ta gindaya sharuda ga Bello Turji.
Hatsabibin dan bindiga a Arewa maso Yammacin Najeriya Bello Turji ya saki sabon bidiyo ana cikin maganar sulhu inda ya ce yana tattaunawa da gwamnati.
Raoto ya gano cewa dan ta'adda Bello Turji na neman ajiye makamai ne domin ganin karfinsa ya kare bayan kashe dan ta'adda Danbokolo da 'yan sa-kai suka yi.
Gwamnatin jihar Sokoto ta gindaya sharadi kafin yin zaman sulhu da Bello Turji. Ta bukaci dan bindigan da ya sako mutanen da ya sace tare da daina kai hare-hare.
Mutane a Arewa maso Yamma na shirin ramuwar gayya bayan kashe shugaban ’yan bindiga Yellow Dan Bokolo da dakarun DSS suka jagoranta a makon jiya.
Gwamnatin Zamfara ta karyata ikirarin yan bindiga cewa sun kama kanin Gwamna Dauda Lawal, ta ce suna amfani da fursunoni wajen yaɗa ƙarya da ƙara wa kansu ƙarfi.
Bello Turji
Samu kari