Jihar Bauchi

Jihohin Najeriya 5 da su ka fi kowane fadin kasa
Jihohin Najeriya 5 da su ka fi kowane fadin kasa
Labarai
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji wasu Jihohi ne su ka fi girman kasa a Najeriya. Neja ta kai kimanin kilomiya 76, 000 wanda hakan ke nufin ta fi kowace Jiha fadi. Sannan kuma sai Jihar Borno wanda tsawon ta ya haura kilomita 70, 000 inji Wikepedia.