Jihar Bauchi
Bauchi - Wani matsanancin ruwan sama da aka tafka a jihar Bauchi ya lakume rayukan mutum biyar tare da yin kaca-kaca da amfanin gonakin mutane 1,567 a jihar
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC mai mulki reshen jihar Bauchi ta sanar da daukar matakin cire kakakin majalisar dokokin Bauchi daga wani mukami a jam'iya
Kwamitin bincike karkashin jagorancin mataimakin gwamnan Bauchi, Sanata Baba Tela, ya gano ma'ikatan bogi 7,161 a faɗin jiha da kananan hukumomi, an zare su.
An rasa rayyukan mutane shida sakamakon hatsarin mota da ya faru a ranar Alhamis misalin karfe 11.33 na safe a kanhanyar Darazo zuwa Dukku a jihar Bauchi kamar
Rahoto ya bayyana cewa, wuta ta yi kaca-kaca da wani sashe na jami'ar ATBU da ke Bauchi, inda takardu da bayanai suka kone kurmus yayin gobarar a daren Laraba.
Gwamnatin Jihar Bauchi ta ce ta fara wani aikin kidaya na mako daya domin sanin adadin karuwai da ke zaune a jihar, a cewar kwamishinan Hisbah, Aminu Balarabe.
Gwamnatin jihar Bauchi ta dauki mafarauta a kalla guda 10,000, domin tallafawa sauran hukumomin tsaro a wani bangare na yaki da rashin tsaro a fadin jihar.
Matsalar satar mutane domin neman kuɗin fansa na ƙara ƙaruwa a Najeriya, yayin da yan bindiga suka maida hankalinsu wurin ɗauke yan siyasa da kuma sarakuna.
Wata ministar Buhari da ta yanki jiki ta fadi a ranar Litinin ta farfado, kuma har an sallame ta daga asibiti. Majiya ta shaida abinda ke damun ministar a Bauch
Jihar Bauchi
Samu kari