Jihar Bauchi
Abubuwa da dama da suka shafi bangaren ilimi, musamman shirin bude makarantu, sun tsaya saboda ministan ilimi ba ya nan," a cewar majiyar gwamnati, kamar yadda
Wani DPO ya kama mutane 3, ya kashe 2 daga cikinsu a kan daukar kajin mutane a Bauchi. Bayan kashe mutane 2, an galabaitar da wani bisa zargin satar kajin.
A jiya Laraba ne Gwamnan Bauchi, Bala Mohd ya tabbatar da mutuwar mutanensa wurin ambaliya. Mummunar ambaliyar ruwa ta hallaka wasu Bayin Allah a Yankin Warji.
Jami'ai biyu na rundunar sojin saman Najeriya sun rasa ransu sakamakon mummunan hatsarin motar da aka tafka a ranar Litinin a jihar Bauchi, Punch ta ruwaito.
Tsohon sarkin Kano da aka dakatar, Muhammad Sanusi Lamido II ya karyata rade-radin da ke yawo na cewa yana shirin komawa garin Azare da ke jihar Bauchi da zama.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar ceto mata da dan marigayi dan majalisa mai wakiltar mazabar Dass a jihar Bauchi, Musa Mante wanda 'yan bindiga suka kashe.
Dazu nan mu ka ji cewa Miyagun ‘Yan bindiga sun harbe ‘Dan Majalisa, sun tsere da Mai dakinsa da ‘ya ‘ya biyu. An samu wannan labari ne cikin daren Juma'a.
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya musanta dukkan zargin rashawa da tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, ya kwatanta shi da suka, Channels ta ruwaito.
Mun ji cewa a jiya ne Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya yi wa Yakubu Dogara raddi, ya ce Dogara ya tafi Jam’iyyar APC ne domin a share ta’adin da ya yi a NDDC.
Jihar Bauchi
Samu kari