Jihar Bauchi
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi mai shekaru 36 bayan ya yi lalata da kaninsa ta hanyar luwadi tare da toshe masa baki da biskiti da lemu.
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta kwace wani gini mallakar gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad wanda ya mallake shi a lokacin da yake ministan Abuja.
A Bauchi an dakatar da Sanatan Jam’iyyar APC saboda watsi da mutanen Mazabarsa. Shugabannin APC na Katagum sun ce ba a sake ganin Sanatan tun da aka zabe shi ba
A yayin da ake hira da gwamnan Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed kwanaki, tambayoyin wani ‘Dan jarida sun sa Gwamnan Bauchi ya harzuka ya yi fushi a gaban jama’a
Dr Rilwanu Mohammed, Shugaban hukumar kula da kiwon lafiya a jihar Bauchi, ya ce an yi masa mummunan fahimta a kan rahoton da ya bada na mace-mace a jihar.
Mohammed ya bayyana hakan ne yayin wata hira da ya yi da manema labarai domin tattaunawa da shi a yayin da ya cika shekara daya a kan kujerar gwamnan jihar Bauc
Mun ji cewa Gwamnatin Bauchi ta koka game da adadin matan da ke mutuwa wajen zubar da ciki. Mata fiye da 200 sun mutu wajen kokarin zubar da juna biyu a Bauchi.
Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi, ya ce yana fama da mummunan kalubale da adawa tun bayan da ya hau kujerar shugabancin jihar. A yayin jawabi ga manema labar
Babban sakataren hukumar kula da al'amuran gaggawa na jihar Bauchi, SEMA, Shehu Ningi, a ranar Alhamis ya ce kusan mutum 15 sakamakon nitsewar da kwale-kwale.
Jihar Bauchi
Samu kari