Jihar Bauchi
Gwamnan Bauchi, Mohammed ya yi watsi da rade-radin cewa yana tattaunawa domin sauya sheka daga jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), zuwa jam’iyyar APC.
Gwamna Bala Mohammed ya nuna takaicinsa akan yadda yakar Boko Haram yake daukar lokaci mai tsawo.Gwamnan jihar Bauchin yayin da kwamitin 'yan majalisar wakilai.
Jami’an rundunar yan sandan Najeriya ta yi nasarar kama makasan dan majalisar dokokin jihar Bauchi, Musa Baraza, ta kuma kama wadanda suka sace Yayan gwamna.
Wasu Mutanen Jihar Bauchi sun je wawurar kayan tallafin COVID-19, sun sha kunya. Gwamna Bala Mohammed ya ce tuni ya kafa kwamitin da ya raba kayan ga mabukata.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Bauchi, Dahiru Tata, ya sanar da hakan lokacin da yake gabatar da shaidar nasarar zabe ga ciyamomi da kansiloli.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sakon jinjina da taya murna ga mai martaba sarkin Bauchi, Alhaji Rilwanu Suleiman Adamu, yayinda ya cika shekaru 50.
Wasu yan bindiga sun kai farmaki yankin Gundum Hausawa da ke garin Bauchi a ranar Lahadi, 11 ga watan Oktoba, sun halaka mutane biyu mace da namiji a harin.
Hakan na cikin wani sanarwa ce mai dauke da sa hannun Direktan Watsa Labarai na gwamnatn jihar Bauchi, Suleiman Dambam da ya rabawa manema labarai a daren Jumaa
Ana bukatar dukkan malamai da sauran ma su taimaka musu su koma bakin aiki daga ranar 3 ga watan Oktoba domin fara shirye-shiryen bude makarantu kamar yadda gwa
Jihar Bauchi
Samu kari