Jihar Bauchi
Mamakon ruwan sama tare iska mai karfi ya jawo ambaliya da ta yi sanadin mutuwar wata mata da jikarta a jihar Bauchi. Rahoto ya nuna irin barnar da ruwan ya yi.
Kungiyar Izala ta sanar da cewa za a yi jana'izar Sheikh Dawud Muhammad da ya rasu a yau a jihar Bauchi a masallacin Juma'a na Gwallaga da karfe 10:00 na safe.
A labarin nan, za a ji cewa wasu takardu da aka gabatar a gaban kotu sun nuna dabarun da tsohon Akanta Janar Dakta Sa'idu Abubakar ya bi, ya kwashi kuɗi a Bauchi.
Hukumar kwastam ta yi watsi da jita-jitar da wasu ke yadawa kan yanayin da ya zama ajalin wani jami'inta, Lumi Elisha Gwamis,ta ce mahaifinsa ya ce ba shi da lafiya.
Sheikh Isa Ali Pantami, Sanata Shehu Buba, tsohon sufeton 'yan sanda, Mohammed Adamu sun bar jam'iyyar APC bayan rasa tikitin takarar gwamna a 2027.
An samu barkewar wani rikicin manoma da makiyaya a jihar Bauchi. Mummunan rikicin ya jawo asarar rayukan mutane bakwai tare da kon gidaje masu tarin yawa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya yi karin haske game da rahoton cewa zai yi takarar mataimakin shugaban kasa a PDP.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya ta samu nasarar kama wasu matasa da ake zargi suna da hannu a kai wa masu zaben PDP hari a Bauchi.
Tsohon Ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar, ya yi tsokaci kan rahotannin da ke cewa ya soki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan rasa tikitin APC a jihar Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari