Jihar Bauchi
Sarki Muhammadu Sanusi ya kai ziyarar ta'aziyya fadar marigayi Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya inda ya ce tabbas ba zai manta da Mai Martaba ba.
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ningi/Warji a jihar Bauchi ya tsallake rijiya da baya bayan matasan mazaɓarsa sun yi yunkurin kai masa hari yayin ta'azziya.
Sanata Abdul Ningi da ke wakiltar Bauchi ta Arewa ya yabi Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II kan irin shugabancinsa da kuma fifita bukatun al'umma fiye da na shi.
Yan sanda sun kama wani matashi da ake zargi ya yi luwadi da almajirinsa a Bauchi. Malamin ya dauko yara biyu daga jihohin Kano da Katsina ne zuwa Bauchi.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamnatin Bala Mohammed ta jihar Bauchi ta yi alhinin rasuwar sarkin Ningi, Yunusa Muhammad Nayaya. Gwamna ya mika ta'azziyya.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi alhinin rasuwar Sarkin Ningi, marigayi Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya. Tinubu ya bayyana rasuwarsa a matsayin babban rashi.
Masarautar Ningi da ke jihar Bauchi ta tabbatar da rasuwar Mai Martaba Sarki, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya a wani asibitin Kano bayan fama da jinya.
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta sha alwashin kwace mulki daga APC inda ta ce kwata-kwata mulkin Bola Tinubu bai kawo komai ba sai kunci ga al'umma.
Ana ta samun karuwar kiraye-kiraye daga ciki da wajen jam'iyyar PDP na ganin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya sake neman takarar shugaban kasa.
Jihar Bauchi
Samu kari