Jihar Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi kuma shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya bada tabbacin cewa ba zai raba gari da jam'iyyar ba.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya nuna damuwarsa kan sauya shekar da wasu ke yi daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya ce ya damu matuka sosai.
Sojoji sun harbe dan sanda a Bauchi yayin sintiri, inda Ukasha Muhammed ya mutu. Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike, ta kuma kama sojojin da ake zargi.
Matashiya Maryam Sanda da aka daure bayan tuhumarta da kisan mijinta a shekarar 2020 ta samu shiga cikin wadanda Shugaba Bola Tinubu ya yi wa afuwa.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya ce tsoro da rashin kwarin gwiwa ne kadai zai aa mutum ya bar jam'iyyar PDP, ya ce taron da aka shirya aIbadan na nan daram.
Sanatan da ke wakiltar Bauchi ta Arewa a majalisar dattawan Najeriya, Samaila Dahuwa Kaila, ya fice daga jam'iyyar PDP. Ya godewa jam'iyyar kan damar da ta ba shi.
Kafin zargin Abubakar Shu'aibu Lawan Triumph wanda a yanzu haka haka ake ci gaba da ce-ce-ku-ce kan taba kimar Annabi SAW, akwai wasu malaman da aka zarga a baya.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar IIl, ya bukaci gwamnonin Arewa au tashi tsaye don kawo ci gaba a yankin. Ya bukaci su yi aiki tukuru.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, Kashim Shettima, Sarkin Musulmi, gwamna Bababagna Zulum sun halarci taron tattali domin jawo masu zuba jari a Bauchi.
Jihar Bauchi
Samu kari