Jihar Bauchi
Kafin rasuwarsa, Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana wasu muhimman abubuwa game da rayuwarsa ga manema labarai, waɗanda suka zama abin tunawa da kafa tarihi.
A labarin nan, za a ji cewa Bukola Saraki ya bayyana halin da da ya shiga bayan ya samu labarin rasuwar Sheikh DAhiru Usman Bauchi, ya ce ya bar babban gibi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi alhinin rasuwar sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Ya ce rasuwarsa babban rashi ce.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana matukar takaici a kan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi ta'aziyya ga iyalansa.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya barwa 'ya'yansa wasiyya cewa yana so babban amininsa Sheikh Shariff Ibrahim Saleh ne zaijagoranci jana'izarsa a Bauchi.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yi ta'aziyyar rasuwar Shehu Dahiru Usman Bauchi. Barau ya ce Dahiru Bauchi ya yi wa addini hidima.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya yi wa musulmi nasiha kan kada au shagaltu da duniya domin ba wurin kwanciya ba ce, ya bukaci su roki Allah a cire ransu cikin sauki.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya fitar da sanarwa game da rasuwar Shehu Dahiru Usman Bauchi. Radda ya ce za a dade ana tunawa da gudumawar malamin Tijjaniyyar
Shugaban malaman kungiyar Izala, Dr Ibrahim Jalo Jalingo ya yi ta'aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Mutane sun yi martani bayan maganar Dr Jalo.
Jihar Bauchi
Samu kari