Barayin Shanu
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kai mummunan farmaki a kauyen Madaka da makwabtansa a cikin karamar hukumar Rafi na jahar Neja, a ranar Laraba, 19 ga watan Feburairu.
Kwamishinan Yansandan jahar Sakkwato, Ibrahim Sani Kaoje ya bayyana yadda wasu gungun barayin shanu suka yi ma jami’an Yansanda tayin kudi N700,000 a matsayin cin hanci domin su basu daman tserewa.
Shehin Malamin Musulunci, Dr. Sani Rijiyar Lemu ya yi kira ga jama’a su rika addinin Musulunci, ya ce yi wa nata da yara Tarbiyyar Musulunci zai yi maganin shaye-shaye.
Miyetti Allah ta na zargin cewa za ayi amfani da Amotekun wajen fatattakar wasu Kabilu daga Kudu. Fulani ba su goyon bayan Jami’an tsaron Amotekun da aka kirkiro kwanaki.
Wani ‘Dan damfaran da ake nema ruwa a jallo ya shiga hannun EFCC bayan wata da watanni. Ana kama shi, ya jefa ATM da Layin wayar SIM a masai saboda wahalar da shari’a.
Mun ji cewa wani Lauya ya ba Mai garkuwa da mutane mafaka ya kubce daga gidan yari. Wannan ya faru ne a babban birnin Ebonyi na Abakaliki.
A Garin Ado-Ekiti, wayar salula ta kai Matashi gidan yari na shekara da shekaru. Sai dai an yi masa afuwa da damar biyan tara na N70, 000.
Mun ji cewa duk da Buhari ya sa ‘Yan bindiga sun addabi Neja a kwanakin nan. An yi garkuwa da wasu mutane har da Limamin fadar Sarkin Borgu.
N350m sun sa an maka Darektan gidan Jaridar Punch a kotu. EFCC ta na zargin Azubuike Ishiekwene da laifin damfara da neman satar kudi.
Barayin Shanu
Samu kari