Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kira ga gwamnatoci a kowane mataki da su saukakawa rayuwar 'yan Najeriya musamman a Ramadan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa lokaci ya yi da Bola Ahmed Tinubu ya shiga batun Natasha da Akpabio.
Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya bayyaka cewa ya kamata Arewa ta mutunta tsarin karɓa-karɓa a zaben shugaban ƙasar da ke tafe a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa'i ya sanya lokaci domin hira ta farko bayan sauka daga gwamnan jihar Kaduna. Yan Najeriya sun yi martani kan hirar.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya yabawa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar kan inganta tattalin arziki a mulkin Obasanjo.
Jam'iyyun adawa sun bayyana cewa suna shiri na musamman domin tunkarar shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Sun ce dole sai sun hadu kafin samun nasara.
Wasu daga cikin mazauna Najeriya sun bayyana cewa sukar 'yan adawa za ta yi tasiri a kan gwamantin Bola Ahmed Tinubu ne saboda gaskiya suke fadi.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai sun je ta'aziyya gidan marigayi Edwin Clark.
Shugaban ECK foundation ya bayyana cewa Najeriya tana cike da matsalolin tattalin arzikin dake bukatar kwarewar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar
Samu kari