Atiku Abubakar
Wani fasto daga Abia, Solomon Emeka Eliyah, ya yi hasashen cewa Peter Obi na da babbar dama ya lashe zaben shugaban kasa na 2027 idan aka gudanar da zabe na gaskiya.
Shugaban tsagin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya, Nafiu Bala, ya jagoranci masu zanga-zanga zuwa hedkwatar hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Ɓangaren PDP na Seyi Makinde ya ziyarci Atiku, Obi da Kwankwaso na ADC a Abuja yau Alhamis, 9 ga Afrilu, 2026, yayin da tsagin Wike ya musanta taron yau.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya fara fuskantar matsin lamba na ya nemi kujerar shugaban kasa a babban zaɓe mai zuwa.
A labarin nan, za a ji Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana damuwa a kan yadda ake zargin hukumar INEC da nuna son kai ana dab da babban zaben 2027.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa rikicin jam'iyyar ADC ya kara tsananta bayan bullowar sabon bangare da ke ikirarin shugabancinta a Abuja.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da cewa yana nan daram a ADC duk da matsalolin da suke fuskanta. Ya amsa tambaya kan nenan shugaban kasa a zaben 2027.
Fadar shugaban kasa ta caccaki Peter Obi da magoya bayansa, ta karyata labarin da ake yadawa vewa Shugaba Bola Tinubu ya haddasa rikici a jam'iyyar ADC.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi zarge-zarge kan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). Ta bayyana cewa tana yi mata makarkashiya kan zaben 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari