Arewa
Jam'iyyar APC ta musanta labarin da ake yaɗawa kan dakatar da Sanata Aishatu Binani daga APC a jihar inda ya ce wannan labarin kanzon kurege ne babu gaskiya.
Za a ji cewa tsohon shugaban kasar nan, Janar Yakubu Gowon mai ritaya ya bayyana damuwa a kan yadda Arewa ke fama da kalubale iri-iri, musamman rashin tsaro.
Duk da cewa wasu na ganin wani yunkuri ne na duba tasirin Odumegwu Ojukwu, a karshe Yakubu Gowon ya bayyana dalilin da ya sa ya raba Najeriya zuwa jihohi 12.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya bai wa mutanen da ambaliya ta rutsa da su da talakawa tallafin N2.9bn, ya kuma waiwayi masu kananan sana'o'i.
Gwamnan jihar Kaduna ya nemi daukin Shugaba Bola Tinubu yayin da ya gabatar masa da rahoton ci gaba da aka samu a jihar ta fuskar tsaro da rayuwar al'umma.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Doyin Okupe, ya bayyana cewa shugabancin Najeriya ba zai koma yankin Arewa ba a zaben 2027, inda ya ce akwai boyayyiyar yarjejeniya.
Matashiya yar TikTok a jihar Sokoto, Hamdiyya Sidi Shareef ta fadi abubuwan da suka faru da ita bayan fitar da wani bidiyo da ake zargin ta ci mutuncin gwamna.
'Yan ta'adda sun halaka kimanin mutane 30 tare da raunata sama da mutane 37 a garuruwan jihar Benuwai. An ce 'yan ta'addan sun kona gidaje da sace kayayyaki.
Kwamitin amintattu na ƙungiyar masu shirya watsa labarai ta Arewa, NBMOA ya shigar da korafin a gaban Babbar Kotun kan Arewa24 da wasu hukumomi saboda saba ka'ida.
Arewa
Samu kari