Arewa
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da wasu shugabannin Arewa na adawa da kudirin harajin Bola Tinubu. Ali Ndume ya nuna adawa da kudirin harajin Bola Tinubu.
Kungiyar tafiyar siyasa a Arewa ta League of Northern Democrats (LND) ta fara motsa shiyyar gabanin zaben shugaban kasa a 2027, inda ake fatan mulki ya dawo Arewa.
Gwamna Inuwa Yahaya ya kaddamar da ginin majalisar dokoki da kotun Gombe da zai ci N28.9bn domin karfafa shugabanci da bunkasa dimokuradiyya a jihar.
Sanata Sunday Katung da ke wakiltar Kaduna ta Kudu ya nada Malam Ilyasu Musa da Fasto Gideon Mutum domin kula da bangaren addinan Musulunci da Kiristanci.
Shahararren dan kwallon kafar Najeriya, Ahmed Musa ya zama jakadan bankin Jaiz. Kyaftin din na Super Eagles ya roki masoyansa da su bude asusu da bankin.
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ta dakatar da shugabanta, Mamman Mike Osuman kan zaben Bola Tinubu a shekarar 2027 inda ya ce dan yankin za su zaba.
'Yar shekara 15, Miss Hussaina Adam da ta zama gwamnan jihar Kaduna ta kwana daya ta yiwa yaran jihar alkawarin ba su ingantaccen ilimi da kuma kare hakkokinsu.
Wata kungiya mai goyon bayan Bola Ahmed Tinubu ta yi martani ga Rabi'u Kwankwaso kan sukar kudirin haraji ba Bola Tinubu da ya yi a jami'ar Skyline.
Kungiyar dattawan Arewa, ACF ta bukaci Bola Tinubu ya sauya tsare tsaren gwamnati kafin su kashe al'umma. ACF ta ce yanzu yanzu ya kamata a sauya tsare tsaren.
Arewa
Samu kari