Arewa
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya ba Majalisar Tarayya shawarwari kan kudirin haraji inda ya ce ya kamata a sake duba abubuwan da ke ciki.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya ba shugabannin Arewa shawara kan matsalolin da suka dade suna addabar yankin.
Majalisar Matasan Arewa ta caccaki Sanata Barau Jibrin da ya jagoranci zaman Majalisar kan sabon kudirin haraji inda ta ce kwata-kwata bai kishin yankin Arewa.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Benue, Philip Agbese ya yabawa Bola Tinubu kan sabon kudirin haraji da ke gaban Majalisa inda ya ce yan Najeriya za su yaba masa.
Fitaccen lauya, Bulama Bukarti ya bayyana irin illar da kudirin harajin da Bola Tinubu ya kawo zai yiwa tattalin arzikin Arewa inda ya ce za a nakasa yankin.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya fayyace yadda lamarin dokar haraji ta ke inda ya ce ba a yi komai ba yanzu ma aka fara muhawara a kai.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa ta samar da isassun kudi a bangaren tatara bayanan sirri domin daƙile duk wata baranar tsaro idan ta taso a jihar.
Kungiyar matasan Arewa ta bayyana cewa har yanzu yankin na matakin tattaunawa kan sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu a 2027 ko juya masa baya.
Gidauniyar Abdullahi Ganduje ta bude sabon masallacin Juma'a da makarantar Islamiyya domin koyar da addini a karamar hukumar Takai da ke jihar Kano.
Arewa
Samu kari