Arewa
Alhaji Rabiu ya dauki nauyin sake gina masallacin Zariya, inda ya fara bayar da N2bn. Sabon masallacin zai iya daukar mutane 7,000 tare da kayan zamani.
Ilimi a Arewa Najeriya na cikin mawuyacin hali saboda rashin tsaro, talauci, da al’adu, inda miliyoyin yara musamman mata ke rasa damar zuwa makaranta.
Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa am bar Arewa a baya a fannin ci gaba, ya ce idan aka raba Najeriya yankin na tsaka mai wuya.
Mawaki Rarara ya ziyarci masallacin da yake ginawa a Kahutu tare da ziyarar gidan biredin da ya bude, Mama Bread, wanda ya jawo hankalin al’umma sosai.
Tsohon shugaban Majalisar Tarayya, Hon. Yakubu Dogara ya sake magana kan halin da ake ciki a Najeriya inda ya yabawa salon mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Kungiyar matasan Arewa reshen jihar Taraba ta yi tir da kudirin haraji da rufe iyakoki, tana kira ga gwamnati da ta tabbatar da daidaito tsakanin yankuna.
Hukumar NHRC ta ce ta samu rahotanni 339 kan cin zarafin dan Adam a Gombe, mafi yawanci yana shafar rashin kulawar iyaye, tare da wayar da kan jama’a.
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya tsaf wurin tabbatar da samun ingantaccen tsaro a Arewacin Najeriya bayan ta tura dakaru na musamman domin yakar yan Lakurawa.
Za a dawo haska shirin Gidan Badamasi zango na shida daga ranar 19 Disambar 2024, da misalin 6:00 na yamma, tare da barkwanci da salo mai ban sha'awa.
Arewa
Samu kari