Arewa
Karamin Ministan tsaro, kuma tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa 'yan Arewa su na ganin amfanin mulkin Bola Ahmed Tinubu a fannoni da dama.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya ce idan Bola Tinubu ya karasa tono man fetur da gina wata madatsar ruwa a Bauchi zai lashe zaben 2027.
Yayin ake shirye-shiryen zaɓen 2027, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nada sabon mataimaki na musamman kan matasa da tsare-tsare.
Yayin da tarun matsaloli suka yi yawa a Arewa, Sheikh Murtala Bello Asada ya ce zai yi wahala Tinubu ya tsallake zabe a 2027 ya danganta hakan da nakasa yankin.
Tsohon hadimin tsohon kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa wasu manyan Arewa na jin cewa Shugaba Bola Tinubu ya ware su duk da kokarin da suka yi.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa akwai tsananin talauci a Arewa maso Gabas, wanda ke bukatar a yi kokarin warware matsalar don ceto mutanen yankin.
Mazauna garin Maru a jihar Zamfara sun fito kan tituna domin nuna adawarsu kan karuwar hare-haren 'yan bindiga. Sun bukaci hukumomi su dauki mataki.
Bayan shafe watanni uku babu labarinsa, al'umma a jihar Taraba sun bukaci sanin halin da mataimakin gwamna, Alhaji Aminu Alkali ke ciki game da lafiyarsa.
Farfesa Usman Yusuf ya fito da bayanai kan maganganun da ya yi a taron matasan Arewa a jihar Bauchi ana daf da kama shi, ya soki Faransa da Bola Tinubu.
Arewa
Samu kari