Arewa
Hausawan da aka yi wa rusau a kasuwar Alaba Rago a jihar Legas sun bayyana cewa sun shafe shekaru kusan 50 da kafa kasuwar. Sun bukaci a musu adalci.
Gwamnatin jihar Sakkawato ta tabbatar da kifewar wani jirgin ruwa a yankin karamar hukumar Shagari, ana fargabar maza, mata da kananan yara da dama sun cika.
An yabawa dangantakar Gwamna Umaru Bago da Bola Tinubu ta wuce ta siyasa, inda aka ce suna haɗin guiwar tattalin arziki tsakanin jihar Neja da Lagos.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna ta aika sakon gayyata ga Sanata Lawan Adamu (LA) bisa zargi yi wa rayuwar gwamna Uba Sani barazana da kuma shirga masa karya.
Hukumar NiMet ta gargadi mazauna yankunan bakin teku da su shirya yayin da ta yi hasashen cewa ruwan sama mai yawa zai sauka a Kano, Neja da wasu jihohin Arewa 14.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris ya amince da da naɗin Sanusi Mikailu a matsayin sabon sarkin Zuru, don ya gaji marigayi Muhammadu Sani Sami Gomo II.
Wasu rahotanni a jihar Kaduna sun tabbatar da mutuwar sanannen ɗan daba, Habu Dan Damisa abin da ya jawo da martani daban-daban da maganganu a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Arewa Consultatibe Forum ta nemi gwamnatin tarayya da ta jihar Legas da su bayar da diyya ga mutanen kasuwar Alaba Rago.
Gwamna Dikko Umaru Radda na jihar Katsina ya shawarci jama’a su nemi hanyoyin kare kansu daga hare-haren ’yan bindiga da ke jawo asarar rayuka da dukiyoyi.
Arewa
Samu kari