Arewa
Tsohon shugaban hukumar NILEST na kasa, Farfesa Muhammed Kabir Yakubu ya bukaci shugabannin Arewaau tashi tsaye wajen farfado da harkar jima yankinsu.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da Hausawan da aka rusa wa kasuwa da wuraren zama a jihar Legas. Ya bayyana cewa za a yi kokarin magance matsalolinsu.
Gwamna Ahmed Usman Ododo ya amince da kirkiro karin sarakuna uku domin karfafa ayyukan masarautun gargajiya a jihar Kogi, ya dawo da sarkin Omala.
Ambaliyar ruwa ta afku a Yobe, inda ta shafi gidaje 4,521 tare da raba mutane fiye da 12,000 da muhallansu. Gwamnati ta ɗauki matakan gaggawa a inda abin ya faru.
A labarin nan, za ji cewa kungiyar Arewa Consultative Forum ta bayyana cewa bai kamata a ci gaba da zuba ido ana kashe jama'a kamar kiyashi a Arewa ba.
Hukumar hasashen yanayi ta kasa, NiMet ta fitar da hasashen ruwan sama dai dauke da guguwa a Kano, Gombe Bauchi da wasu jihohin Najeriya na kwana uku.
Majalisar dokokin Benue ta zaɓi Alfred Emberger a matsayin sabon shugaba bayan murabus ɗin Aondona Dajoh, inda ya yi alƙawarin shugabanci na adalci da haɗin kai.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana jimami kan rasuwar babban malamin Musulunci, Sheikh Umar Bojude, babban limamin masallacin AG Dalibi a jihar Gombe.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon gwamnan soja na Plateau kuma Sanata da ya wakilci Adamawa ta Arewa, Kanal Muhammad Mana, ya rasu.
Arewa
Samu kari