Arewa
Gwamnan Kaduna, Uba Sani ya bayyana muhimmancin malaman addini da na gargajiya da rawar da suke takawa wajen samar da zaman lafiya a fadin Jihar.
Gwamna Uba Sani ya sauya mukaman kwamishinoni biyu mafi muhimmanci a jihar Kaduna, inda ya mika tsaro ga Sule Shuaibu da shari’a ga James Kanyip.
Hukumar NiMet ta yi hasashen karuwar ruwan sama da ambaliya a Arewa, yayin da ta ce za a samu fari a Kudu. Ta ce za a samu sanyi mai cutarwa da safiya da dare.
Ambaliyar da ta afku a Filato, Bauchi da Neja ta rusa gidaje, ta cinye gonaki tare da raba dubban mutane da muhallansu, yayin da gwamnati ke kokarin kai agaji.
NiMet ta ce za a samu saukar ruwan sama daga Litinin zuwa Laraba a sassan Najeriya, tare da gargadin ambaliya musamman a jihohin Adamawa, Bayelsa da Oyo.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya ce shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin goyon baya a Arewa. Ya ce Atiku Abubakar da Obi ba za su yi nasara ba
Wani mummunan hadari ya auku a Jihar Jigawa inda yara mata takwas suka mutu bayan jirgin ruwa ya kife a kogin Zangwan Maje da ke karamar hukumar Taura.
Shari’o’in cin zarafin Naira da tallata rashin tarbiya sun janyo hankalin jama’a a Arewa, inda Hamisu Breaker da wasu masu nishadi suka gamu da hukuncin dauri a 2025
Wasu tsoffin ‘yan majalisa daga Arewa sun nesanta kansu daga goyon bayan tazarcen Tinubu da kungiyar NCF ta yi, suna zargin taron da nuna ra’ayin siyasa kawai.
Arewa
Samu kari