Arewa
Tsohon hadimin tsohon shugaban APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje, Salihu Tanko Yakasai ya zargi shugaba Bola Tinubu da nuna wariya ga yankin Arewa.
An samu asarar rayuka bayan wani rikici ya barke tsakanin jagororin 'yan bindiga a Zamfara. Lamarin ya auku ne bayan an gwabza fada tsakanin bangarorin biyu.
Kunguyar matasan Arewa maso Gabas ta gargaɗi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya kaucewa masu zuga shi ya canza mataimakinsa, Kashim Shettima a 2027.
Bayanai da suke riskarmu yanzu sun tabbatar da cewa Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi garambawul a gwamnatinsa domin kawo sauyi.
Tsohon ministan yaɗa labarai, Farfesa Jerry Gana ya bayyana cewa Peter Obi zai iya tumurmusa duk wani ɗan siyasa a Arewacin Najeriya idan ya tsaya takara a PDP.
Wata matashiya 'yar Arewacin Najeriya mai suna Maryam Hassan Bukar ta zama jakadiyar zaman lafiya ta farko a tarihin majalisar dinkin duniya. An taya ta murna.
Kungiyar Arewa Think Thank ta yi magana kan tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ta bayyana cewa yankin Arewa bai da dalilin kin goyon bayan Tinubu.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya sanar da cewa ya hako rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani a kokarin cigaba da hako man fetur a Arewacin Najeriya a Gombe da Bauchi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fara aikin samar da jiragen kasa a jihohin Arewa da aka fara da Kano da Kaduna.Sa'idu Ahmed Alkali ya ce aikin zai samar da ayyuka 250,000.
Arewa
Samu kari