Arewa
NiMet ta yi hasashen ruwan sama hade da tsawa da iska zai sauka a sassa daban-daban na kasar nan, ta bukaci mazauna garuruwan da ake fama da ambaliya su shirya.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da mutane 13 sun mutu yayin tserewa harin yan bindiga a jihar Zamfara, an ce kwale-kwale guda daya kawai aka samu.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a wasu jihohin Najeriya, ana yawan kira Bola Tinubu ya sanya dokar ta-baci duba da yawan al'umma da ake kashewa a kullum.
Hausawan da aka yi wa rusau a kasuwar Alaba Rago a jihar Legas sun bayyana cewa sun shafe shekaru kusan 50 da kafa kasuwar. Sun bukaci a musu adalci.
Gwamnatin jihar Sakkawato ta tabbatar da kifewar wani jirgin ruwa a yankin karamar hukumar Shagari, ana fargabar maza, mata da kananan yara da dama sun cika.
An yabawa dangantakar Gwamna Umaru Bago da Bola Tinubu ta wuce ta siyasa, inda aka ce suna haɗin guiwar tattalin arziki tsakanin jihar Neja da Lagos.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna ta aika sakon gayyata ga Sanata Lawan Adamu (LA) bisa zargi yi wa rayuwar gwamna Uba Sani barazana da kuma shirga masa karya.
Hukumar NiMet ta gargadi mazauna yankunan bakin teku da su shirya yayin da ta yi hasashen cewa ruwan sama mai yawa zai sauka a Kano, Neja da wasu jihohin Arewa 14.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris ya amince da da naɗin Sanusi Mikailu a matsayin sabon sarkin Zuru, don ya gaji marigayi Muhammadu Sani Sami Gomo II.
Arewa
Samu kari