Arewa
Majalisar dokokin jihar Benue ta dauki matakin dakatar da tsohon shugabanta. An dai dakatar da shi ne bisa zargin yunkurin tsige Gwamna Haycinth Iormem Alia.
Dubban ’yan kasuwa Hausawa sun koka kan rusau a Alaba Rago da suka ce ya jawo asarar kimanin Naira biliyan 20, inda suka nemi gwamnatin Legas ta biya diyya.
Bikin ranar Hausa ta duniya ya kankama a Daura,wurin da ake wa kallon tushen Bahaushe a Najeriya, ana bikin ranar ne domin nazari kan harsheda rayuwar Bahaushe.
Tsohon shugaban hukumar NILEST na kasa, Farfesa Muhammed Kabir Yakubu ya bukaci shugabannin Arewaau tashi tsaye wajen farfado da harkar jima yankinsu.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da Hausawan da aka rusa wa kasuwa da wuraren zama a jihar Legas. Ya bayyana cewa za a yi kokarin magance matsalolinsu.
Gwamna Ahmed Usman Ododo ya amince da kirkiro karin sarakuna uku domin karfafa ayyukan masarautun gargajiya a jihar Kogi, ya dawo da sarkin Omala.
Ambaliyar ruwa ta afku a Yobe, inda ta shafi gidaje 4,521 tare da raba mutane fiye da 12,000 da muhallansu. Gwamnati ta ɗauki matakan gaggawa a inda abin ya faru.
A labarin nan, za ji cewa kungiyar Arewa Consultative Forum ta bayyana cewa bai kamata a ci gaba da zuba ido ana kashe jama'a kamar kiyashi a Arewa ba.
Hukumar hasashen yanayi ta kasa, NiMet ta fitar da hasashen ruwan sama dai dauke da guguwa a Kano, Gombe Bauchi da wasu jihohin Najeriya na kwana uku.
Arewa
Samu kari