Arewa
Gwamna Dauda Lawal Dare ya jero wasu dalilai da suka hana shi samun damar kawo karshen rashin tsaro a jihar inda ya ce a cikin mako biyu zai iya dalike matsalar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf zai kaddamar da Majalisar Shura da ake sa ran zai taimaka wa gwamnatin wajen gano matsalolin jama'a.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a jihohi 33 na Najeriya a ranar Laraba, 3 Satumba 2025. An shawarci al’umma da su zauna cikin shirin fuskantar ambaliya.
NiHSA ta yi gargadi cewa jihohi 29 da Abuja za su fuskanci ambaliya daga 1–15 ga Satumba 2025, inda kananan hukumomi 107 da al’ummomi 631 ke cikin hadari.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya nuna cewa babu wani yunkurin bata suna da zai hana Shugaba Bola Tinubu yin tazarce.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta kore korafin wasu manyan 'yan siyasar Arewacin Najeriya inda ta ce babu kuskure a yadda Bola Tinubu ke gudanar da mulki.
Gwamnatin tarayya ta yi karin haske kan zargin Bola Tinubu ya fifita yankin Kudu inda ta ce Arewa maso Yamma ce ta fi kowa samun kaso mai tsoka a ayyuka.
A labarin nan, za a bi cewa Sanata Kabiru Garba Marafa ya ce akwai babban kalubale a gaban APC wajen sake zaɓen Bola Ahmed Tinubu a shekarar 2027.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa al'ummar jihar Sokoto sun yi zanga-zanga game da hare-haren yan bindiga bayan sace sarki da limaman gari.
Arewa
Samu kari