Arewa
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban karamar hukumar Karu da ke jihar Nasarawa ya sanya dokar hana fita ta awanni 12 bayan bullar rahoton tashin hankula.
Yayin da zanga zangar yunwa da rikiɗa ta koma tashe tashen hankula da satat dukiyar gwamnati da ta al'umma, gwamnatin Jigawa ta sa dokar zaman gida ta awanni 24.
Rundunar 'yan sanda a jihar Niger ta tabbatar da kama wasu mutane 11 da ake zargi da hannu a saka wutar a sakatariyar karamar hukumar Tafa a jihar.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa masu zanga-zanga a birnin Abuja sun durfafi yankin Asokoro inda ke dauke da manyan kasar Najeriya a yau Alhamis.
Tsohon gwamna jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa wasu ƴan Arewa sun cika haɗama wajen aura da kuka tara ƴaƴa, a cewarsa hakan ke kara kawo wahala.
Jigon APC a Kano, Nasiru Bala Ja'oji ya roki mazauna Kano da su guji fita zanga-zanga a jihar inda ya ce wasu kasasehn Afirka sun shiga matsala kan zanga-zanga.
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ta nesanta kanta da zanga-zangar yunwa da ake shirin farawa a fadin kasar daga ranar 1 zuwa 10 ga watan Agusta.
Babbar kotun jiha da ke birnin Makurdi a jihar Benue ta yi fatali da bukatun tsohon gwamna, Samuel Ortom inda ya ke kalubalantar binciken gwamnatinsa.
Gwamnonin Arewa ta yamma sun shirya taron zaman lafiya a Kaduna domin ba kwamishinonin tsaro horo kan yaki da yan bindiga. Gwamnan Kaduna ya kaddamar da taron.
Arewa
Samu kari