Aisha Buhari
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama ya jadadda cewar shi dan kashenin Aisha Muhammadu Buhari ne duk da banbancin siyasar da ke tsakaninsu.
Za ku ji yadda ‘Yan gaban goshin Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari su ke ta mutuwa. A 2020 Buhari ya rasa Abba Kyari, da Maida a cikin watanni hudu.
Aisha Yesufu, ‘Yar gwagwarmayar nan, ta yi wa Hukumar DSS tayin su zo su kama ta. Mai fafutukar ganin an kawo sauyin ta zargi Gwamnatin APC da cewa ta gaza.
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta bayyana hakan ne a wani sakon na alhini kan mutuwar Mallam Funtua da ta wallafa a shafukanta na dandalan sada zumuta.
Sai kuma Mrs Sherifat Aregbesola, matar tsohon gwamnan jihar Osun, Mr Rauf Aregbesola; da Ibijoke Sanwo-Olu, matar gwamnan jihar Legas Mr Babajide Sanwo-Olu.
Wani Jagoran APC a Arewacin Najeriya ya karyata rade-radin canza sheka daga Jam’iyya. Malam Nuhu Ribadu ya karyata rade-radin canza sheka daga Jam’iyyar APC.
Bayan rikicin Aso Villa, wani kwamiti ya yi bincike, ya wanke Mukarraban Uwargidar Shugaban kasa Aisha Buhari. Yanzu Dogarin Aisha Buhari ya dawo bakin aiki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fatattaki dogaransa 20 a kan karantsayen da ake samu a kan tsaro; harbin da aka yi a fadar Aso Rock da kuma al'amarin Kebbi.
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sha caccaka a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter bayan ta yi wallafar tunawa da ranar yaran Afrika.
Aisha Buhari
Samu kari