Jihar Adamawa
NiMet ta yi hasashen ambaliya a Adamawa, Taraba da Benue saboda mamakon ruwan sama, ta bukaci mazauna da hukumomi su dauki matakan kare rayuka da dukiyoyi.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro a yankin Arewa maso Gabas sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihohin Borno da Adamawa.
Hukumar NIMET ta yi hasashen ruwan sama a Arewacin Najeriya inda ta ce kuma za a yi tsawa a jihohin Arewa kamar Adamawa, Taraba, Jigawa da Bauchi.
NiMet ta ce za a samu saukar ruwan sama daga Litinin zuwa Laraba a sassan Najeriya, tare da gargadin ambaliya musamman a jihohin Adamawa, Bayelsa da Oyo.
Hukumar kwastam ta sanar shirin yin gwanjon man fetur mai tarin yawa da ta kama a Adamawa da Taraba a kan N10,000 duk lita 25. Litar mai a kan N400.
Hukumar ba da agajin gaggawa watau NEMA ta bayyana illar da ambaliyar ruwa ta yi a jihohi 19, akalla mutane 165 suka rasa rayukansu a shekarar 2025.
Bayan kungiyar kwallon kafa ta Super Falcons ta lashe gasar WAFCON, Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya gwangwaje cocin kocin Super Falcons, Justine Madugu da kyaututtuka
Gwamna Ahmadu Fintiri zai dauki matasa 12,000 aiki kafin karshen shekarar 2025 tare da kafa makarantar fasaha da inganta rayuwar mata da matasa a Adamawa.
Rundunar ‘yan sandan Adamawa ta kama mutum 567, ta ceto yara 13 da aka yi safararsu, yayin da ta kwato makamai da kayayyaki. An saki sunayen masu laifi.
Jihar Adamawa
Samu kari