Jihar Adamawa
Matar tsohon gwamna a jihar Adamawa, Boni Haruna ta fice daga jam’iyyar PDP zuwa ADC a wani taron mata yayin da haɗaka ke kara ƙarfi gabanin zaben 2027.
Sabon rikici ya ɓarke a Lamurde da Guyuk a jihar Adamawa, inda gidaje biyu suka ƙone, rundunar ‘yan sanda ta fara bincike tare da tura jami’an tsaro yankin.
Gwamnatin Adamawa ta ce sabuwar dokar masarautu ta shafi sarautar Atiku ta Wazirin Adamawa, amma mai magana da yawun gwamnan ya musanta cire shi.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin Ahmadu Umaru Fintiri ta kawo dokar da ta cire rawanin Atiku Abubakar a matsayin wazirin Adamawa bayan shafe shekaru.
Magoya bayan APC sun shirya gangami a Yola, babban birnin jihar Adamawa domin nuna goyon baya ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, sun karɓi masu sauya sheƙa.
Bayan shafe shekaru 20 yana jagorancin kamfanin sukari, Attajiri a Nahiyar Afirka gaba daya, Alhaji Aliko Dangote ya ajiye muƙaminsa a matsayin shugaba.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a , musamman masu ƙananan sana'o'i sun fara kuka bayan aikin da TCN ke yi ya jawo masu matsalar wutar lantarki na tsawon kwanaki.
NiMet ta ce akwai yiwuwar a samu mamakon ruwan sama a jihohi 8 ciki har da Adamawa. An yi kira ga jama'a da su ɗauki matakan kariya musamman tuki ana ruwa.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon Ministan Ilimi da Man Fetur, Farfesa Jubril Aminu, ya rasu yana da shekaru 85 a Abuja bayan fama da jinya.
Jihar Adamawa
Samu kari