Jihar Adamawa
Umar Pariya, daya daga cikin shakikan hadiman tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya rasu. Mista Pariya ya rasu ne da safiyar Talata a kasar Dubai bayan gajeriyar rashin lafiya.
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Adamawa ta samu nasarar kama wasu miyagun yan bindiga masu garkuwa da mutane da suka dade suna addabar al’ummar jahar, musamman a garin Yola.
Gwamnan jahar Adamawa, Ahmadu Fintiri zai fara biyan ma’aikatan gwamnati karancin albashin N32,000, fiye da N30,000 da gwamnatin tarayya ta amince, daga karshen watan Nuwamba da muke ciki.
A kalla mutane 20 ne suka rasa rayukansu bayan ‘yan sanda suka biyo da babbar mota dankare da amfanin gona. Babbar motar ta murkushe Keke Napep masu yawa a ranar ranar Talata.
Mukaddashin rijistaran makarantar, Uwargida Rebecca, wacce ta saka hannu a kan takardun korar ma'aikatan, ta ce sallamar ma'aikatan biyayya ce ga umarnin kwamitin da gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya nada a kan makarantar
Sakataren hukumar bada agajin gaggawa na jihar Adamawa, Dakta Muhd Suleiman, ya ce ibtila’in ya biyo bayan mamakon ruwan sama mai yawan gaske da ya sauka a wasu sassan jihar, har na tsawon kwanaki 3.
'Yan matan sun yi kiran ne a ranar Juma'ar da ta gabata cikin wata rubutacciyar wasika da suka gabatar wa matar gwamnan bayan taron murnar tunawa da ranar yara mata ta duniya wacce majalisar dinkin duniya ta ware.
Sanata Elisha Abbo na Adamawa ta Arewa ya na zargin sabon Gwamnan PDP da jefa Jam’iyya cikin matsala. Elisha Abbo ya na ganin gwamna Amadu Fintiri zai rusa PDP a jihar.
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, gwamnan cikin wata sanarwa da ya gabatar a ranar Litinin, ya ce wannan yunkuri na kan tafarkin kundin tsarin mulkin kasa wanda ya ba shi damar yin afuwa ga masu laifi.
Jihar Adamawa
Samu kari