Jihar Adamawa
Hukumar da ke yaki da rashawa ta EFCC ta ayyana Ibrahim Mohammed, mai shekaru 26 a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin satar wata mota mallakin hukumar.
An kama yan daba 3 da suka yi yunkurin kashe dan sanda a Adamawa. Dan sandan ya yi gumurzu da su yayin da suka yi kokarin masa kwace a cikin Keke NAPEP.
Kwamitin tattalin arziki (NEC) ta yi zama a birnin Tarayya Abuja inda ta umarci jihohin Kwara da Adamawa da Kebbi da Sokoto su mika rahoto kan yan sanda jiha.
A labarin nan za ku ji wata gobara da ta tashi a asibitin kwararru mallakin gwamnatin jihar Adamawa da ke Jimeta- Yola ta kone sashen adana bayanai da kayan aiki.
Sanata Ishaku Abbo, haifaffen jihar Adamawa ya karyata masu zargin cewa shi ne aka kama a bidiyo yana lalata da wata matar aure 'yar Adamawa. Abbo ya yi bayani.
Yayin da Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya fara biyan mafi karancin albashi, Gwamna Siminalayi Fubara ya ce yana jiran Gwamnatin Tarayya ne domin fara biya.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya cika alƙawarin da ya ɗauka a makon jiya, ma'aikatan gwamnati a matakin jiha sun fara cin gajiyar sabon mafi ƙarancin albashi.
Gwamnatin jihar Adamawa ta amince da fara biyan ma'aikata sabon mafi karancin albashi daga watan Agusta. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya amince da hakan.
An fara samun saukin farashin kayan gwari a kasuwannin Arewa maso gabas da suka hada da Borno, Yobe da Adamawa. Yan kasuwa sun fadi dalilin samun saukin.
Jihar Adamawa
Samu kari