Jihar Adamawa
Ruwan sama mai karfi ya ruguza gidaje da dama a kamar hukumar Michika a jihar Adamawa. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya yi alkawarin kai musu tallafi.
Hukumar zabe a jihar Adamawa ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da kansiloli da aka gudanar a jihar a jiya Asabar 13 ga watan Yulin 2024.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Fintiri ta maka gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu a kotu bisa zargin zaftare mata kudin wata wata.
Hukumar kula da asusun bayar da lamunin karatu ta kasa (NELFUND) ta bayyana cewa dalibai daga makarantu mallakar jihohin kasar nan 36 za su samu lamunin karatu.
Rahota ni daga jihar Adamawa sun nuna cewa mutane sun shiga baƙar wahala sakamakon yajin aikin dillalan mai masu zaman kansu (IPMAN), lita ta kai N2000.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahnadu Umar Fintiri, ya yiwa majalisar kwamishinoninsa kwaskwarima. Gwamnan ya sauyawa wasu ma'aikatun da za su jagoranta.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya magantu kan halin da ya shiga a gidan yari da ke Yola inda ya ce marigayi Lamidon Adamawa ya taimake shi a zamansa.
An haifi Ibrahim Lamorde a Mubi da ke jihar Adamawa. ya yi karatu a jami'ar ABU. Ya shiga aikin dan sanda ya kuma zama shugaban EFCC a zamanin Goodluck Jonathan.
Jigon PDP ya zabi Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun da takwarorinsa na jihohin Delta da Adamawa, Sheriff Oborevwori da Ahmadu Fintiri matsayin gwarazan shekara.
Jihar Adamawa
Samu kari