Adam A Zango

Ba da Ali Nuhu nake rigima ba - Inji Adam Zango
Ba da Ali Nuhu nake rigima ba - Inji Adam Zango

Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango wanda aka fi sani da Prince ya bayyana cewa shi ba da sarki mai Kannywood wato Ali Nuhu yake rigima ba kamar yadda wasu mutane ke zata.