Adam A Zango
Usumanu dan Fodiyo, malami ne na addinin Islama, da yayi ta ggwagwarmayar kafa daular ISlama karkashin kalifofi da ke mulki a Santambul ta Turkiyya a yau. Ya sha gwagwarmaya da sarakunan yankinsa, wadanda yace suna bin dagutu ne b
Prophet Jeremiah Omoto Fufeyin dai shima yabi sahun takwarorinsa a gasar sayen motoci da jiragen sama, inda yace jama'a su taya shi murna, Allansa ya yassare masa ya sayo jirgi, domin yawon wa'azin fadada Injilar Yesu a duniya
Fitaccen jarumin nan a shire-shiren fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood kuma mawaki Adam A. Zango, ya bayar da sanarwar cewa ya kammala shire-shiren sa na dawowa jihar Kano dake zaman tamkar cibiya ga fina finan
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa kuma mawakin zamani, Adam A Zango ya gargadi yan uwansa, abokanai da kuma masoyansa kan maida martini mai ta da zaune tsaye kan wadanda ke aibata shi a shafukan zumunta.
Rikicin dake tsakanin manyan jaruman wasan kwaikwaiyon Kannywood Ali Nuhu da Adam zango ya zo karshe yayin da aka sasanta su wannan sasanci ya faru ne bayan kokarin da wasu masu ruwa da tsaki a masana'antar fim Kannywood suka yi.
Idan baku manta ba a shekarun baya sun taba shirya irin wannan rikicin, mu ka zo muka yi ta cece kuce a kai. Amma daga karshe mai hakan ta haifar sai suka maida mu ba mu san komai ba. dan haka kusan duk wanda ya sa kansa sai ya yi
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango wanda aka fi sani da Prince ya bayyana cewa shi ba da sarki mai Kannywood wato Ali Nuhu yake rigima ba kamar yadda wasu mutane ke zata.
A lokacin da muka gabato karshen shekara 2017, NAIJ.com ta kawo muku jerin sunayen jaruman Kanywood da aka fi jin su a cikin wannan shekara bisa irin rawa da su
Fim din Gwaska action fim ne, wanda akwai fada da wasan tashi a cikinsa, irin fina-finan nan ne da ake kira super-hero films, wato jarumi mai ceto al'umma
Adam A Zango
Samu kari