Abun Bakin Ciki
Wata kotu da ke zamanta a Abuja ta ci tarar kamfanin Multichoice na DSTV da GOtv N150m bayan kara kudi ga kwastomomi ba bisa ka'ida ba a Najeriya.
Babban Sifetan ƴan sanda, Kayode Egbetokun ya nuna alhini kan rasuwar tsohon kwamishinan ƴan sanda kuma basarake, Oba Emmanuel Adebayo a jihar Ekiti.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta jero ayyyukan da ta yi a watan Mayu da kuma irin asarar rayuka da dukiyoyin da aka yi sakamakon ibtil'in gobara a wata 1.
Ana fargabar cewa wasu ‘yan daba da suka kware wajen satar waya sun kashe wani jami’in soja mai suna Laftanar I.M Abubakar a hanyarsa ta komawa gida a Kaduna.
Tsohon ministan Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya sanar da rasuwar yayan mahaifiyarsa, Malam Abubakar Audu wanda ya rasu yana da shekaru 110 a duniya.
Sakamakon yajin aikin da 'yan kwadago suka yi, fitaccen mawakin Najeriya, Falz, ya ce ya yi asarar kudi mai yawa saboda ya gaza komawa Legas daga Uyo.
Ana fargabar akalla mutane 30 suka kwaɓta dama yayin da wani ramin haƙar ma'adanai ya rufta a yankin ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Neja jiya da daddare.
Rahotanni sun bayyana cewa wata amarya mai suna Habiba Ibrahim ta yanke mazakutar mijinta mai suna Salisu Idris dan shekara 40 da haihuwa a lokacin da yake barci.
Hukumomi a Jami'ar jihar Lagos sun yi martani bayan samun satifiket na digiri a hannun masu siyar da nama a jihar inda suka ce an dade da daukar mataki kan lamarin.
Abun Bakin Ciki
Samu kari