Abun Bakin Ciki
Mazauna kauyen da wani Shafi’u Abubakar ya ƙona masallaci ana cikin sallar Asuba sun tabbatar da mutuwar mutum 11 kawo yanzu a Kano, an samu karin bayani a kai.
Fitaccen darakta kuma marubuci a masana'antar shirya fina-finan Nollywood, Reginald Ibere ya riga mu gidan gaskiya bayan rasuwar jarumar Kannywood, Fati Slow.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi da ke Arewacin Najeriya ta sanar da cewa ƴan bindiga sun yi ajalin daliban Jami'ar jihar da suka sace a farkon wannan wata.
Wata maniyyaciya daga jihar Kebbi ta rasu a birnin Makka da ke kasar Saudiyya a ranar Asabar 25 ga watan Mayu bayan ta sha fama da gajeruwar jinya na wani lokaci.
An shiga jimami bayan sanar da rasuwar tsohon shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Lamorde wanda ya rasu a kasar Masar yayin da yake jinya yana da shekaru 61.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya yi barazanar maka gwamnatin Kano a kotu kan bata masa suna da ta yi a rikicin sarautar jihar.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya sanar da mutuwar kaninsa mai suna Mukhtar Lawal Isma'il inda ya nuna alhinin rashin a jiya Juma'a 24 ga watan Mayu.
Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Hon. Abdulmalik Jauro Musa ya rasu da safiyar yau Juma'a 24 ga watan Mayu a kasar India bayan shan fama da jinya.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba tsohon dan sanda, DCP Abba Kyari belin makwanni biyu yayin da yake jimamin mutuwar mahaifiyarsa a jihar Borno.
Abun Bakin Ciki
Samu kari