Abun Bakin Ciki
Wata Kungiya ta yi Allah wadai da kisan limamin masallaci a Afirka ta Kudu, Muhsin Hendricks tana kira ga hukumomi su bincika ko an kashe shi ne saboda akidarsa.
Rahotanni da muke samu sun ce tsohuwar Jakadiyar Najeriya a Trinidad da Tobago, Ambasada Nne Furo Kurubo, a jihar Lagos tana da shekara 84 a duniya.
An tabbatar da cewa wasu yan daba sun kai wa tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a AAC, Omoyele Sowore, hari a Lagos yayin gasar tsere da ake yi a jihar.
Mai girma shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar jagoran ƙungiyar yarbawa ta ƙasa watau Afenifere, Ayodele Adebanjo.
Jagoran kungiyar yarbawa watau Afenifere, Ayodele Ayobanjo ya mutu da safiyar yau Juma'a, 14 ga watan Fabrairu, 2025 a gidansa da ke Lekki a jihar Legas.
Rundunar Amotekun ta ceto ‘yan mata daga wani gidan karuwa a Ogun. 'Yan matan sun ce suna lalata da maza 10 zuwa 12 a rana kuma ana biyansu N1000 zuwa N5000.
Matar tsohon gwamnan Ondo da ya rasu, Rotimi Akeredolu ta koka kan yadda marigayin bai ji shawarwarin da ta ba shi ba inda ta ce dai bai mutu ba yanzu.
Bayan zargin bokaye a kisan ɗan Majalisa, Sarki Asagba na Asaba, Farfesa Epiphany Azinge, ya haramta ayyukan bokaye mata don dakile yawan laifuffuka.
Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano (REMASAB) kuma sanannen dan siyasa, Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya yi bankwana da duniya bayan fama da jinya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari