Abun Bakin Ciki
Majalisar jihar Jigawa ta tsige wasu daga cikin manyan masu mukamai a Majalisar da kuma ciyamomi guda hudu a jihar kan zargin hadin baki da cin amana.
Rundunar 'yan sanda ta cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah ta MACBAN a jihar Adamawa, Alhaji Jaoji Isa kan wasu zarge-zarge na badakalar kudade.
Elon Musk, mai kamfanin X ya yi martani bayan daukewar shafukan Facebook da Instagram inda ya ce su kam shafinsa na tafiya yadda ya kamata ba kamar na Zuckerberg ba.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya tura sakon jaje ga fitattun sarakunan gargajiya uku a jihar kan rasuwar matansu inda ya ce mutuwar da abin takaici.
Kwanan nan Najeriya ta tsare wasu shugabannin Binance guda biyu a cikin kasar, kuma ta gayyaci shugaban kamfanin Richard Teng, ya bayyana a gaban wani kwamiti.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar cafke wasu matasa 10 a gidan Gala bayan al'ummar Kiristoci sun yi korafi kan bude gidan a tsakiyar unguwa.
Hamshakin attajirin nan na Najeriya kuma shugaban rukunin Dangote, Aliko Dangote ya barke da kuka yayin ta'aziyyar shugaban bankin Access, Herbert Wigwe.
Jarumai da dama a masana’antun fina finan Najeriya da suka hada da Kannywood (Arewa) da Nollywood (Kudu) suka riga mu gidan gaskiya a shekarar 2024.
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta kama Mista Adamu Garba Hudu, malami a kwalejin kimiyya da fasaha ta Al-Ma’arif da ke Potiskum kan laifin lalata da dalibai.
Abun Bakin Ciki
Samu kari