Abun Al Ajabi
Wasu mata biyu 'yan Najeriya da suka shafe shekaru 80 suna kawance da juna sun sanyaya zukata a kafafen sada zumunta yayin da ɗaya cikinsu ta cika shekara 90.
'Yan Najeriya a sun shiga shafukan sada zumunta don mayar da martani bayan da wasu da ake zargin makiyaya ne suka sace wayar wata mata tare da sanya hotunansu.
An gano wani dodo yana jagorantar Musulmi salla. 'Yan Najeriya da yawa a shafukan sada zumunta sun kasa daina dariya kamar yadda bidiyon ban dariya ya shahara.
A wani sabon lamari, an samu jakar Ghana Must Go da ake sayarwa a kasar Amurka har N860,000, sabanin yadda kowa ya saba saye a Najeriya a farashi kasa da dubu.
Wata budurwa, Ifeoma Esther, ta haifar da rudani a shafukan sada zumunta bayan ta yi wani gajeren bidiyo, inda ta nemi matan da basu da samari da su yi asiri.
Sabanin yadda mutane ke tsoron kusantar kudajen zuma, an samu wani mutumin da sana'arsa kenan yawo da kudajen zuma, kuma yake samun kudi ta kula da kudajen.
Wani zance sai a wata duniyar, an samu wani a gari a kasar Italiya in da mutum zai iya sayen gida dungurugum a kasa da N500, kuma ba wai don gidan bai da kyau b
Wata mata 'yar Najeriya mai suna Misis Hellen Bello ta shiga shafukan sada zumunta don murnar zuwan 'yan uku da Allah ya bata bayan shekaru da dama tana jira.
An sha ‘yar dirama a bikin wani aure da ya sa mutane tofa albarkacin bakinsu. Hakan ya samo asali ne bayan amaryar ta ki sumbantar angonta inda ta nuna alkunya.
Abun Al Ajabi
Samu kari