Abuja
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mayar da martani ta bakin kakakinsa, Garba Shehu inda ya ce ba mai gidan nasa ba ne ya siya filin da hannunsa.
Minista Wike ya kwace filaye 762 a Maitama, Abuja, ciki har da na Buhari, bisa rashin biyan haraji; masu filaye 614 na da wa'adin makonni biyu su biya.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed kan ayyukan da gwamnatinsa ke gudanarwa a kasar nan.
Jami'an rusau a babban birnin tarayya Abuja sun gamu da sojoji.An yi zargin ma'aikatan Wike na shirin rushe ginin babban soja a lokacin da jami'an su ka isa wajen.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Musa Ilyasu Kwankwaso da Injiniya Rabi’u Sulaiman Bichi a hukumar raya kogunan Hadejia-Jama’are a Najeriya.
Akpabio ya ce ministoci masu bijirewa gayyatar Majalisa ba su cancanci gurbi ba, yayin da Tinubu ya gabatar da kasafin 2025 mai darajar N47.9trn.
Gwamnatin tarayya za ta kafa banki na musamman na matasan najeriya domin tallafa musu. Ministan matasa, Ayodele Olawande ne ya bayyana haka a Abuja.
Majiyoyi sun shaida cewa ministan Abuja ya dakatar da Injiniya Shehu Hadi saboda ya 'faye' mayar da hankali kan tsarin aiki, lamarin da ya saba da ra'ayin Wike.
A kokarin inganta darajar Naira a Najeriya, Majalisar Dattawa ta dauki mataki inda ta gabatar da kudiri domin hana amfani da kudin kasashen ketare a Najeriya.
Abuja
Samu kari