Abuja
Kungiyar likitoci masu neman kwarewar aiki, ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 7 a birnin tarayya, kan rashin biyan albashi, karancin ma'aikata da sauransu
Kungiyar Musulmi ta Al-Harakatul-Islamiyyah ta yi taro a birnin Ilorin da ke Kwara inda ta bukaci a saki Ramzy Abu Ibrahimda aka tsare ba tare da ka'ida ba.
NiMet ta yi hasashen iska mai karfi tare da ruwan sama a Arewa, da Kudancin Najeriya a ranar Juma’a, ta gargadi al’umma da su zama cikin shirin ambaliya.
Kwamishinan hukumar da'ar ma'aikata kuma tsohon dan Majalisar Wakilai, Hon. E.J. Agbonayinma ya karyata labarin cewa guba aka sanya wa Arase a abinci.
Gwamnonin Arewa maso Gabas sun mika jerin bukatunsu na tsaro da ababen more rayuwa ga shugaba Tinubu don tallafawa ci gaban yankin. Tinubu ya kwantar da hankulansu.
Rundunar tsaro a Najeriya ta umarci tsofaffin sojojin da ke zanga-zanga a ma’aikatar kudi da ke Abuja da su bar wurin don bai wa gwamnati damar aiki.
Gwamnatin Najeriya ta saki cikakken jerin sababbin darussan makarantun sakandare da za su fara aiki a watan Satumba na 2025. Darussan sun hada da Python.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da tsawa a jihohi 33 na Najeriya a ranar Laraba, 3 Satumba 2025. An shawarci al’umma da su zauna cikin shirin fuskantar ambaliya.
NiHSA ta yi gargadi cewa jihohi 29 da Abuja za su fuskanci ambaliya daga 1–15 ga Satumba 2025, inda kananan hukumomi 107 da al’ummomi 631 ke cikin hadari.
Abuja
Samu kari