Abuja
Jam'iyyar APC mai mulki ta karyata jita-jitar shirin sallamar shugabanta, Abdullahi Ganduje daga mukaminsa inda ta nuna goyon baya kan shugabancinsa.
Ministar mata a Abuja, Uju Kennedy-Ohanenye ta sake wargaza wani gagarumin taro a Abuja saboda yawan barnar kudi da ake yi a taruka irin haka a birnin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa daruruwan 'yan shi'a ne suka fantsama titunan Abuja domin nuna rashin jin dadi kan cin zarafinsu wadanda mafi yawansu mata ne.
Majalisar Tarayya a Najeriya ta fusata da wasu 'yan Najeriya da ke kokarin bata sunan Majalisar da kuma mambobinta inda ta ce ba za ta lamunci hakan ba.
Bayanai sun fito kan dalilin gayyatar da yan sanda suka yiwa shugaban kwadago, Joe Ajaero a Abuja. Shugaban kwadago ya amsa tambayoyin yan sanda.
A wannan labarin, za ku ji babbar kotun tarayya da ke zamanta ta Abuja ta aike da mutane 75 da ake zargi da gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu kotu.
Yan bindiga sun kai hari yankin Ushafa da ke Bwari a birnin tarayya Abuja inda suka kashe magidanci da sace matar aure da yara. Yan bindigar sun kai harin ne da dare
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi fatali kan korafin da aka yi game da masu zanga-zangar matsin tattalin arziki inda ta ce babu wasu gamsassun hujjoji.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bukaci abokan arziki da yan uwa su kashe kudinsu a gidajen marayu madadin taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa.
Abuja
Samu kari