Abuja
Mutane mazauna garin Kubwa a babban birniɓ tarayya Abuja sun shiga yanayin kaɗuwa da tashin hankali biyo bayan gano gawar wata mata da dabbobi a kusa da ita.
Yan bindiga sun halaka wani makiyayi mai suna Ado Mamman a wani yankin na Pai dake karamar Hukumar Kwali ta Abuja. Sun yi Garkuwa da wanoi Maude Ado a rugar.
Yan bindiga sun sace tsohon sakataren Hukumar Ƙwallon Kafa Ta Najeriya, NFF, Sani Toro, Premium Times ta rahoto. An sace tsohon sakataren na NFF ne a hanyarsa t
Mukaddashin Akanta-Janar na tarayya, Anamekwe Nwabuoku, bayyana cewa halin da Najeriya ke ciki yanzu sai an ci bashi kan a iya biyan kudin albashin ma'aikatan.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya shirya wani taron tattaunawa da gwamnonin da aka zaba a dandalin jam’iyyar PDP na kasar nan
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce wasu ma’aikata a wata gona a yankin Kuje da ke Abuja sun kashe ubangidansu tare da jefar da jefar da gawarsa a cikin rijiya.
Hafsoshin soji uku da ke faretin ranar damokaradiyya a ranar Litinin a filin wasa na Eagle Square da ke Abuja sun yanke jiki sun fadi.Ana zaton zafin rana yasa.
Bayan samun nasarar ceto mutum 11 daga cikin waɗan da harin jirgin ƙasan Kaduna-Abuja ya rutsa da su, yanzu haka sun isa birnin Abuja don kula da lafiyar su.
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa ta fice daga taron cikin matsanancin fushi daga filin Eagle Square inda ta ki raka Buhari mika wa Tinubu tutar jam'iyyar.
Abuja
Samu kari