Abuja
Kotu a Kado da ke Abuja ta yi zama kan zargin tsohon Minista a Najeriya, Kabiru Turaki da dirkawa wata ciki inda alkalin ya ba yan sanda umarni kan shari'ar.
Wani lauya a Abuja, Deji Adeyanju ya zargi hukumar DSS da cafke wani lakcara a Abuja kan tuhumar goyon bayan zanga-zanga fiye da mawakki uku da suka wuce.
An shiga jimami a masana'antar shirya fina-finan Nollywood bayan sanar da rasuwar Shina Sanyaolu a jiya Laraba 11 ga watan Satumbar 2024 da muke ciki.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da buƙatar belin masu zanga zanga 10 da ake tuhuma da cin amanar ƙasa, ta gindaya masu sharuɗdan beli
Rahotanni sun bayyana cewa fasinjoji a Kaduna sun koma hawa jirgin kasa duk da fargabar rashin tsaro sakamakon tsadar motocin haya biyo bayan karin kudin fetur.
Dara ta ci gida yayin da aka cafke tsohon alkalin kotun shari'ar Musulunci a jihar Kaduna mai suna Mahmud Shehu kan zargin cin zarafin wata matar aure a Zaria.
A labarin nan, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki yadda gwamnatin Bola Tinubu ke kokarin murkushe kungiyoyi masu zaman kansu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta barranta da maganar takarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027 mai zuwa. An hango alluna takarar shugaban kasar a Abuja
Awanni da kai samame ofishin kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa (SERAP) da ke Abuja, hukumar tsaro ta DSS ta bayyana cewa ba ta saba doka ba.
Abuja
Samu kari