Abuja
Wasu rahotanni sun sake bayyana kan dalilin murabus din hadimin Bola Tinubu, Ajuri Ngelale inda ake zargin ana neman dakatar da shi ko kuma sauya masa mukaminsa.
Sanata Shehu Sani ya yi martani bayan murabus din hadimin Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Ajuri Ngelale a yau Asabar 7 ga watan Satumbar 2024 da muke ciki.
A labarin nan za ku ji cewa kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya ce ya na aiki tukuru domin kawo karshen matsalar man fetur bayan ambata karin kudin lita.
Hadimin Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Ajuri Ngelale ya yi murabus inda ya mika takardar ajiye aiki ga shugaban ma'aikatan gwamnati, Femi Gbajabiamila.
Yayin da ake ta korafi kan sanar da nasarar Bola Tinubu a zaben 2023, INEC ta fayyace dalilin sanar da sakamakon zaben shugaban kasa da tsakar dare.
Sakamakon karin kudin man fetur da NNPC ya yi wanda ya jawo ce-ce-ku-ce a kasar, Kashim Shettima ya saka labule da Heineken Lokpobiri, Mele Kyari da kuma Nuhu Ribadu
Rahotanni sun bayyana cewa Umar Damagun, shugaban PDP na kasa ya dage taron kwamitin gudanarwar jam'iyyar da aka shirya yi wannan mako zuwa mako na gaba.
Edwin Clark ya umarci sufeton yan sandan Najeriya ya gaggauta cafke ministan Abuja, Nyesom Wike. Wike ya ce zai kunna wutar fitina ne a jihohin PDP a Najeriya.
Shugaban EFCC na ƙasa ya yi ikirarin cewa da haɗin bakin sarakuna ake haƙar na'adanai ta haramtaccuyar hanya wanda ke kawo gurɓatar muhalli a ƙasar nan.
Abuja
Samu kari