Jihar Abia
Rundunar sojojin Najeriya ta yi magana kan kisan da aka yi wa sojoji a jihar Abia. Rundunar ta ce za ta mayar da martani mai zafi kan wannan mummunan danyen aikin.
Gwamna Alex Otti ya yi alƙawarin tukuicin N25m ga duk wani ya taimaka da sahihan bayanai har aka cafke ko da mutum 1 mai hannu a kisan sojoji a Aba.
Rundunar sojin Najeriya ta sha alwashin shafe yan ta'addar IPOB a doron kasa bayan sun kashe sojoji biyar a wani hari da suka kai ga sojojin ajihar Abia.
A safiya yau Alhamis yan haramtacciyar kungiyar IPOB suka kaiwa sojojin kasar nan hari tare da kashe jami'ai 4 a cikinsu tare da kona ababen hawa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan jami'an tsaro na sojoji a jihar Abia suna tsaka da gudanar da aikinsu. An rasa rayukan sojoji guda uku.
Gabriel C. Onyendilefu, tsohon Akanta Janar a jihar Abia da kuma tsohon shugaban ƙaramar hukuma sun tattara bar jam'iyyar PDP, sun koma jam'iyyar APC.
Ana zargin wani dan China ya tunkudo wata matashiya mai suna Ocheze Ogbonna daga kan babban mota a jihar Abia inda ta mutu nan take saboda ta ki yarda su yi soyayya
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya yi jimamin kisan sojoji 2 wanda ƴan bindiga suka yi a wani mummunan hari a a Aba, ya yi alƙawaɗin goyon bayan gwamnati.
Akalla mutane 18 ne su ka mutu a babban titin Port Harcour Enugu da ke yankin Umuahia-Enugu a safiyar yau yayin da su ke jira a shingen 'yan sanda.
Jihar Abia
Samu kari